Assalamu Alaikum,Kasance da ni Yasmin Harka domin samun bayanai da suka shafi zamantakewar aure, matsalolin samari da 'yan-mata, da al'amuran da suka shafe mu a rayuwa na yau da gobe.Nayi imani da cewar Jima'i shine kinshikin aure, soyayya kuma itace jigo. Wannan dalilin ya sanya na ke bada gudunmuwata a fannin jima'i domin baiwar da Allah yayi mun na sanin magungunan gargajiya na musulunci wanda ya kunshi saiwoyi, gangayyaki da sassakoki domin taimakon Al'umma a farashi mai sauki.Masu fama da ciwon sanyi, kankancewar gaba, raurin mazakuta, rashin samun nishadi yayin jima'i, ciwon mara, bushewar farji, fitan ruwa a gaba ko kurarraji da dai sauransu suna karban maganina kuma Allah yana warkar da su da yardanshi.Ga mai bukatan yin order yana iya kiran agents dina Abdul da Abdul a: 08165831790, 08103508439 ko ya same ni kai tsaye a email: [email protected] yin Facebook: YASMIN HARKAInstagram amma fa ba na yin WhatsApp.Subscribe and share please.God bless you all.
You should get activation email from StatsVideo in the next 3-5 minutes.
You must click a link in the email to start your free subscription.
Didn't get email? Check your SPAM folder.