AREWA BIZA TV, Tasha ce da za ta dinga kawo muku shiri na musamman cikin harshen hausa. kamar fadakarwa, labaran kannywood da sauransu.Manufar wannan tashar shine ta taimaka wajen yada ilimi wa hausawa da 'yan arewa a duk sassan duniya da yaren hausa. Sai ku ci gaba da kasancewa damu kuga irin tamu bajintan. Kuma, kada ku manta ku danna subscribe ku kuma danna karrarawar sanarwa domin ku dinga samun shirye-shiryen mu akan kari. Mun gode!