Mu kasance tare a wannan tasha ta Alan waka tv don Fadakarwa da nishadantuwa da Halali ba hululi ba. A wannan kafa ne kadai za a sami sahihan wakokin Aminu Ala ziryan daga tushiya ba irin na yan dauki dora ba. Ina jaddada jin dadina da kasancewa da ku masoya na hakika ma su ji da saurare acikin basira ba ji ka wuce ba.
You should get activation email from StatsVideo in the next 3-5 minutes.
You must click a link in the email to start your free subscription.
Didn't get email? Check your SPAM folder.